Top 14 Apps Similar to Littafin Hausa Hisnul Muslim

TSARKI 1.0
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira daAmincinAllahsu kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad(SAW)bayanhaka, Wannan dan littafi yana bayani ne game da tsarkiaaddininMusulunci cikin harshen Hausa, domin amfaninMusulmikasancewarwannan hanya mafi sauki wajen yada sako a cikinfadinduniya gamiliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta bugalittafia rarrabashi, da fatan za’a samu Wani wanda zai daukinauyinwannan aiki amatsayin Sadakatul Jariya domin cigaba dagudanar dawannan aiki naalkhairi ta yadda wata rana zai zamantoakwai tarinlittattafai masuyawa cikin harshen Hausa. ina kuma aikikan updatea yanzu dan yazama daidai da app di na, na Aikin Hajj daUmrahdomin dada saukakashi ga mai karatu.
FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI 1.0
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira daAmincinAllahsu kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad(SAW)bayanhaka, Wannan littafi ne da yake bayani a kan TauhidiaaddininMusulunci cikin harshen Hausa, domin amfaninMusulmikasancewarwannan hanya mafi sauki wajen yada sako a cikinfadinduniya gamiliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta bugalittafia rarrabashi, da fatan za’a samu Wani wanda zai daukinauyinwannan aiki amatsayin Sadakatul Jariya domin cigaba dagudanar dawannan aiki naalkhairi ta yadda wata rana zai zamantoakwai tarinlittattafai masuyawa cikin harshen Hausa.
LITAFIN HISNUL MUSLIM DA HAUSA 1.0
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da AmincinAllahsu kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW)bayanhaka, Wannan app Fassara ce ga Littafin Hisnul Muslim naaddu’o’icikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmi kasancewarwannan hanyamafi sauki wajen yada sako a cikin fadin duniya gamiliyoyin mutane,sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi a rarrabashi, da fatan za’asamu Wani wanda zai dauki nauyin wannan aiki amatsayin SadakatulJariya domin cigaba da gudanar da wannan aiki naalkhairi ta yaddawata rana zai zamanto akwai tarin littattafaimasu yawa cikinharshen Hausa. ina kuma aiki kan update a yanzu danya zama daidaida app di na, na Hajj da Umrah domin dada saukakashi ga mai karatu.
Fassarar Littafin Ahdhari 1.0
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da AmincinAllahsu kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW)bayanhaka, Wannan Fassarar Littafin Ahdhari ne cikin harshenHausa, dominamfanin Musulmi kasancewar wannan hanya mafi saukiwajen yada sako acikin fadin duniya ga miliyoyin mutane, sabanintsohuwar hanya tabuga littafi a rarraba shi, da fatan za’a samuWani wanda zai daukinauyin wannan aiki a matsayin Sadakatul Jariyadomin cigaba dagudanar da wannan aiki na alkhairi ta yadda watarana zai zamantoakwai tarin littattafai masu yawa cikin harshenHausa. ina kuma aikikan update a yanzu dan ya zama daidai da appdi na, na Hajj da Umrahdomin dada saukaka shi ga mai karatu.
Quran Hausa 1.5
Assalamu Alaikum ga kowa da kowa. Shin, ba ka karanta Alkur'animaigirma Sharif a kai a kai? Idan yana da a, to, muna nan yataimakeka karanta Quran majid more dace hanya. Za ka iya samundukan QuranSharif a cikin Al-Quran Hausa aikace-aikace. Sha'awarmasu karatuiya samun damar wannan aikace-aikacen da kawai 'yanshãfe da za sutaimake su ƙara ƙarin karkata zuwa ga Quran. Munayanzu manyanbusiest rai cewa, wani lokacin ba za mu iya gudanar dawani m QuranMazeed a cikin kankanin jakar. A cikin wannanshã'aninku, idan munabukatar wani Ayat na Quran a kowane lokaci,sa'an nan kumamatsakaici ko wani abu kamar matsakaici na Quran munabukatar,wanda zai iya riƙe dukan mai tsarki Quran a jiki. Za ka iyakawaiamfani da wannan aikace-aikace don kauda irin wannan wahala.Wannanshi ne yadda wannan aikace-aikace zai taimake ka. Kowanewanda yasan cewa, akwai kaucewa 6236 ãyõyin a cikin Al-Quran, kumamaikaratu zai samu goma Sawab daya wasika daga Alqur'ani.KaratunAlqur'ani Sharif: "Babu shakka cewa Quran Sharif ne mafishiryarwaa cikin wannan duniya". Our Al-Quran Hausa aikace-aikacekulahanyar kamar littafin nau'i na Quran Majeed kula da kanta. Tomaikaratu zai ba fuskanci wata matsala a lokacin karatun. Sabodahaka,da girma, da daraja, ba za ka iya ci gaba da shi karanta tahanyarmu Al-Quran Hausa aikace-aikace kamar yadda kamar yadda kakarantalittafin Quran Sharif da. Features: 1. Search da Sura 2.Search daTopic / kalma 3. Hafizi quran (Para / Juz & Sura List)4. Playaudio aya da aya 5. Play audio 6. Bookmark Ayat / ayar 7.ShareAyat / ayar 8. Three karatun audio kara - Abdullah Ali Jaber-Maher Al-Muaiqly - Abdul Rahman Al-Sudais Assalamu alaikumtoeveryone. Do you recite the Holy Quran Sharif regularly? Ifit’syes, then we are here to help you reciting Quran majidmoreconvenient way. You can get the whole Quran Sharif in ourAl-QuranHausa application. Interested readers may access thisapplicationwith just a few touches that will help them add moreinclination toQuran. We are now leading busiest life that sometimeswe can notcarry holy Quran Mazeed in our tiny bag. In thiscircumstance, ifwe need any ayat of Quran at any moment, then themedium orsomething like the medium of Quran we need, that can holdthe wholeholy Quran in a body. You can just use this applicationtoeradicate this kind of difficulty. This is how this applicationcanhelp you. Every one knows that, there are totally 6236 ayatsinAl-Quran and a reader will get ten sawab for one letter ofQuran.Recitation of the holy Quran Sharif: "There is no doubt thatQuranSharif is the best guide in this world". Our Al-QuranHausaapplication maintains the way like the book form of Quranmajeedmaintains itself. So a reader might not face any problem inthetime of recitation. Hence, with honour and respect, you can keepitreading through our Al-Quran Hausa application as like as youreadthe book of Quran Sharif before. Features : 1. Search by Sura2.Search by Topic/word 3. Hafizi quran (Para / Juz & SuraList)4. Play audio verse by verse 5. Play audio 6. Bookmark ayat /verse7. Share ayat / verse 8. Three reciters audio added - AbdullahAliJaber - Maher Al-Muaiqly - Abdul Rahman Al-Sudais
SALLAH 1.0
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira daAmincinAllahsu kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad(SAW)bayanhaka, Wannan app yana bayani ne game da alwala da kumasallahaaddinin Musulunci cikin harshen Hausa, dominamfaninMusulmikasancewar wannan hanya mafi sauki wajen yada sako acikinfadinduniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya tabugalittafia rarraba shi, da fatan za’a samu Wani wanda zaidaukinauyinwannan aiki a matsayin Sadakatul Jariya domin cigabadagudanar dawannan aiki na alkhairi ta yadda wata rana zaizamantoakwai tarinlittattafai masu yawa cikin harshen Hausa. inakuma aikikan updatea yanzu dan ya zama daidai da app di na, na Hajjda Umrahdomindada saukaka shi ga mai karatu.
Arabic Hausa dictionary 3.97
Dict.land
This is Arabic - Hausa dictionary (Ƙamus na Larabci -Hausa).Thedictionary works offline, search is very fast, andtheapplicationhas online social features. Dictionary database willbedownloadedwhen you run the application the first time. To gettheaccess toonline features you will have to signup. Besocial!Applicationfeatures: - Favorites. - History. - Varioussettingslike colorthemes. - Word spelling (online). Powered byiSpeech®.-Commenting. - Adding a new article to sandbox. Users willvoteforyour article. Upvoted article will get to the main database.-Wordof the day widget. This application contains advertising.
Ruhul Adab
Usmaniyya
This book originated in the year 1920 as aonehundred and twenty oneverse poem written in the Arabic language, in praise ofAllah(God),Glorified is He, and in commemoration of His HolyProphetMuhammad(SAWS), named "Spirit of Good Morals". It was written byShaykhofIslam Al-Hajj Ibrahim ibn Al-Hajj Abdullah Niasse, as advicetothe"People of Tariqa", the Tijaniyya Brotherhood in particular,andtohumanity at large.Since that time it has been translated into English byhisgrandsonShaykh Hassan ‘Aliyyu Cisse, the Chief Imam of Shaykh IbrahimNiasse Mosque (pictured on the front). Most recently,ShaykhHassanCisse has added verses from Al-Quran, narrations oftheProphet(SAWS), and his own commentary which relate to the poeticversesofthe advice. May Allah accept."Sufism is a spiritual clinic with doctors who haveknowledgeofattending to ailments of the soul. For a sick patient whorequirescureand doses of medicine from the clinic, there is the need forhimtomake declaration of his sickness and acceptance ofpatienthood.In taking Tariqa, one should be aware that Tariqa is acommitmentandthe beginning of an endless journey. Shaykh Ibrahim hereadvisesthatfor one to profit in this journey, he should at all timesseekrighteousness."
Diwani
Baye Niasse
Collection of poems of Cheikh Ibrahim Inyass named entitledDiwanSitta
Hasbi Al-Muhaiminu
Usmaniyya
بِسْمِ اللهِ الرَّحْمَنِ الرَّحِيمِصَلَّى اللهُ عَلَى الْفَاتِحِ الْخَاتِمِ الْعَظِيمِقَصِيدَةٌ تُشْكِلُ حُرُوفُ أَوَائِلِ أَبْيَاتِهَاقَوْلَهُتَعَالَى:{ حَسْبُنَا اللهُ وَنِعْمَ الْوَكِيلُ}.قَالَهَامَوْلاَنَا شَيْخُالْإِسْلاَمِ الْحَاجُّ إِبْرَاهِيمُ بْنُعَبْدِاللهِ انْيَاسْرَضِيَ اللهُ عَنْهُ وَأَرْضَاهُ وَعَنَّابِهِآمِينَ.مَا قَرَأَهَا خَائِفٌ إِلاَّ أَمِنَ وَانْقَلَبَبِنِعْمَةٍوَفَضْلٍكَمَا قَالَ اللهُ تَعَالَى، وَمَنْ لاَزَمَهَامَرَّةًوَاحِدَةًصَبَاحًا وَمَسَاءًا لاَ يَمَسُّهُ سُوءٌهُوَوَأَهْلُهُوَأَحْبَابُهُ، وَلاَ يَبْقَى لَهُ عَدُوٌّ إِلاَّهَلَكَأَوْأُصِيبَ بِمَرَضٍ.فَاتَّقُوا اللهَ تَعَالَى أَيُّهَا الْمُسْلِمُونَ!وَاعْلَمُواأنهَذِهِ الْقَصِيدَةَ دِرْعٌ فِي الْحَضَرِوَالسَّفَرِوَسَائِرِالشَّدَائِدِ وَهِيَ كَنْزُ الْمُحْتَاجِ، فَهِيَتَكْفِيكَوَتَكْفِيأَهْلَكَ وَذُرِّيَّتَكَ إِنْ لاَزَمْتَقِرَاءَتَهَا، ولاَيَطْلُبُقَارِءَهَا شَيْئًا مِنَ اللهِ تَعَالَىإِلاَّ أَعْطَاهُإِيَّاهُ،وَبِالتَّجْرِبَةِ تُعْرَفُ حَقَائِقُالْأَشْيَاءِDa sunan Allah Mai rahma Mai jinkaiAllah yayi salati ga Mabudi Cikamaki Mai girmaWannan kasida ce wadda haruffan farkon baitukanta suka yikamadafadinsa Allah Ta’aka {Hasbunallahu wa ni’imal wakilu}.Maulana Shaikhul islami Alhaji Ibrahimu dan AlhajiAbdullahiInyasAllah ya yarda da shi kuma ya yardar da shi, yarda damusaboda shiAmin, shine ya yita.Babu wani mai jin tsoron da zai karanta ta sai ya zama acikinaminciya koma da ni’ima da fifiko kamar yadda allah Ta’alayafada, dukwanda ya lizimce ta safe da yamma kafa daya-daya, tobabuwanimummunan abu da zai same shi, shi da iyalinsa damasoyansakuma dukmakiyinsa zai mutu ko kuma ya hadu da watamummunarrashinlafiya.Ku ji tsoron Allah Ta’ala ya ku Musulmi! Ku sani cewawannankasidasulke ce a zaman gida da tafiya da saurantsanance-tsanance,kumataskar mabukaci ce, ta ishe ka kuma ta ishiiyalinka dazariyarkaidan ka lizimci karanta ta, duk wanda yakekaranta ta bazai nemiwani abu a wurin AllahTa’ala ba sai ya bashishi, dajarrabawa a kegano hakikanin abubuwa.Yahya Nuhu Sallau (Khalifa)Sallawi.
FASSARAR ARBA'UNAN NAWAWI 1.0
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira daAmincinAllahsu kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad(SAW)bayanhaka, Wannan dan littafi Fassarar Arba'unan Nawawi necikinharshenHausa, domin amfanin Musulmi kasancewar wannan hanyamafisaukiwajen yada sako a cikin fadin duniya ga miliyoyinmutane,sabanintsohuwar hanya ta buga littafi a rarraba shi, dafatan za’asamuWani wanda zai dauki nauyin wannan aiki a matsayinSadakatulJariyadomin cigaba da gudanar da wannan aiki na alkhairita yaddawatarana zai zamanto akwai tarin littattafai masu yawacikinharshenHausa. ina kuma aiki kan update a yanzu dan ya zamadaidaida app dina, na Hajj da Umrah domin dada saukaka shi gamaikaratu.
Maulid 1441/2019
Usmaniyya
Collection Of Maulid Poems ۞ مِنْ قَبْلِهَا طِبْتَ فِى الظِّلاَلِوَفِى ۞ يَا رَبَّنَا صَلِّ عَلَى ۞ أَهْلاً بِشَهْرِ الْمَوْلِدِ۞صَارِ مَنْ وَصْلَ الْغَوَانِى ۞ إِنَّ خَتْمَ الْأَنْبِيَاءِ۞مُحَمَّدُ الْمُصْطَفَى أَوْلاَهُ مَوْلاَهُ ۞ أَعِنِّىعَلَىالتَّهْيَامِ وَ الْبَرَحَآءِ ۞ بِحُبِّ الْإِمَامِالْهَاشِمِىأَتَقَرَّبُ ۞ تَذَكَّرْتُ وَ الْأَشْوَاقُ وَالذِّكْرَاتُ
Hisnul Muslim - Islamic prayer 1.3
UsmanPervez
Hisnul Muslim - Collection of Prayers/Duas of the Prophet ﷺwithTranslation
Tambaya Mabudin ilimi 1 - Aminu Daurawa 5.1.0
jgws
Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barkatuhu,'Yanuwawannanmanhajja ce domin kawo muku tambayoyi da mutanesukeyigamedaabubuwan da suka shige musu duhu acikin addininmusulunciwaddasheik Aminu Daurawa yake amsawa gwargwadon dai daifahimtarsaabisasunnar koyarwar manzon Allah S.A.W. Ba ya gahakazaku iyadownloadna sauran manhajar malamai damukayi muku kamar su:sheikjafartambayoyi 1000 (dubu da amsoshinsu) sheik jaafarkitabutauhidsheik jafar 1000 question and answer sheik jaafararbaunahadith 40sheik jaafar Umdatul Ahkaam sheik jaafarKashfusshubuhaatsheikjaafar Bulugul Maraam Sheik jaafarRiyaadussalihiin SheikjaafarSiratun Nabawiy Sheik jaafar Mahmudadam Ahkaamul Janaa'izSheikjaafar Mahmud adam kano SiffatusSalaatun Nabi Sheik jafarcompletetafsir series Akwai kuma sauranmalamai na ahlul sunnahkamar hakasheikh Jafar Mahmud Adam lecturemp3 sheikh Jafar MahmudAdamriyadussaliheen sheikh Jafar Mahmud Adamumdatul ahkam sheikhJafarMahmud Adam tafser sheikh Mohammmad AbaniZaria audio mp3sheikhMohammmad Abani Zaria lectures sheikh Ali IsahFantami mp3sheikhAli Isah Fantami husnil muslim sheikh Ali IsahFantamilecturessheikh Ahmad sulaiman quran recitation sheikhAhmadsulaiman juzamma mp3 sheikh Hafiz Yahuza Bauchi QuranrecitationSheikh ibrahimAminu daurawa lectures Sheikh ibrahim Aminudaurawakundun tarihisheikh mohammad bin usaman kano lectures sheikhDrsani rijiyarlemo da dai sauransu sheikh haruna kabiru gombesheikhAbubakarGumi sheikh Abdulrazak Yahya Haifan sheikh Bin UsmankanosheikhAhmad BUK Sheikh Abdullahi Usman Gadon Kaya. SheikhAbubukarGeroTafseer mp3 sheik isah ali fantami sheik isah aliyufantamilectureaudio sheik isah aliyu fantami tafseer sai kumaleturesdamukayisuma kamar haka: - Siffatus Salatin Nabiyyi offlinetare dasheikhjafar mahmud adam da kuma siffatus salatin naby taredasheikhAlbani Zaria - sheikh jafar complete tafsir mp3 -aminudaurawakundin tarihi - Auran shaawa - Addau waddawa - Babaaurenakeso -Hirar yan aljannah guruntum - dogaro ga Allah -Guzurinmahajjata(bayanin yadda akeyin aikin Hajji da Umarah) namalamjafar -Sheikh Jaafar Qira'a mp3 - mal aminu daurawa tambayamabudinilimi- Arbauna hadith complete shima na malam jaafar -RayuwarMusulmi amusulunci sheik jaafar - Mukhtasar siratur rasulsheikhjafarmahmud adam - Aminu Ibrahim Daurawa - Hudubah volumemp3offlinemalam ja'afar - Riyadus salihin sheikh ja'afar -BulugulMaramjafar - Auren sha'awa. Mu guji auren a more -Completetafseersheikh ja'afar mahmoud adam Kano Nigeria - UmdatulAhkaamsheikhjafar - mahmud adam jafar kashfush Shubuhat - MuhadarasheikJaafarMahmud - Addau waddawa - Sheikh Jafar- Ahkamul Jana'iz-Lamiyatusheikul Islam Ibn Taimiyya Sheik Jafar - TambayoyinsheikhJafar -Nahawu Adabi - Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa - SharhuUsululIman -Alwaraqat fi Usulul Fiqhu - aminu daurawa tafsir -malamaminudaurawa tambaya mabudin ilmi - tambayoyi malam aminudaurawa-sheikh aminu ibrahim daurawa tafsir 2016 - BalagatulWadhiSheikJaafar - Ahkamul janaiz sheikh jafar - Adda'u Waddawa-Nahawuadabi shaykh mahmood ja'afar Da sauran manhajjoji masuzuwain shaaAllahu irin su: - tambaya mabudin ilimi - Dr. MansurIbrahimSokoto- Dr. Abdullahi Usman Gadon kaya - Complete tafsirsheikjafarmahmud adam - Dr. Sani Umar Rijiyar Lemo - Mallamaminuibrahimdaurawa - Alaramma kalarawi - Qalarawi kano mp3 -MalamkabiruGombe - Malam Aminu Ibrahim Daurawa - Dr. Sani UmarRijiyarLemo -Malam Sani Usman Kurna - Sheikh Abubakar Gero Argungun-SheikhAminu Ibrahim Daurawa - Kundin Tarihi mp3 - JininHailadaBayaninsa - Fitinar dukiya -tambaya mabudin ilimi part2-tambayamabudin ilimi part 3 -tambaya mabudin ilimi byaminudaurawa part 4mungode ayi sauraro lafiya