/ October 31, 2016
(4.7/5) (240)

Description

Collection Of Maulid Poems ۞ مِنْ قَبْلِهَا طِبْتَ فِى الظِّلاَلِوَ فِى ۞ يَا رَبَّنَا صَلِّ عَلَى ۞ أَهْلاً بِشَهْرِ الْمَوْلِدِ ۞صَارِ مَنْ وَصْلَ الْغَوَانِى ۞ إِنَّ خَتْمَ الْأَنْبِيَاءِ ۞مُحَمَّدُ الْمُصْطَفَى أَوْلاَهُ مَوْلاَهُ ۞ أَعِنِّى عَلَىالتَّهْيَامِ وَ الْبَرَحَآءِ ۞ بِحُبِّ الْإِمَامِ الْهَاشِمِىأَتَقَرَّبُ ۞ تَذَكَّرْتُ وَ الْأَشْوَاقُ وَالذِّكْرَاتُ

App Information Maulid 1441/2019

  • App Name
    Maulid 1441/2019
  • Package Name
    com.maulid2016
  • Updated
    October 31, 2016
  • File Size
    1.7M
  • Requires Android
    Android 1.6 and up
  • Version
  • Developer
    Usmaniyya
  • Installs
    -
  • Price
    Free
  • Category
    Education
  • Developer
    Dutsen Tanshi, Bauchi.
  • Google Play Link

Usmaniyya Show More...

Wazifa APK
Usmaniyya
A Guide & A Digital Tasbih For Wazifa, Lazim & Zikr InTariqa Tijaniyya
Ruhul Adab APK
Usmaniyya
This book originated in the year 1920 as a onehundred and twenty oneverse poem written in the Arabic language, in praise of Allah(God),Glorified is He, and in commemoration of His Holy ProphetMuhammad(SAWS), named "Spirit of Good Morals". It was written by ShaykhofIslam Al-Hajj Ibrahim ibn Al-Hajj Abdullah Niasse, as advice tothe"People of Tariqa", the Tijaniyya Brotherhood in particular, andtohumanity at large.Since that time it has been translated into English by hisgrandsonShaykh Hassan ‘Aliyyu Cisse, the Chief Imam of Shaykh IbrahimNiasse Mosque (pictured on the front). Most recently, ShaykhHassanCisse has added verses from Al-Quran, narrations of theProphet(SAWS), and his own commentary which relate to the poetic versesofthe advice. May Allah accept."Sufism is a spiritual clinic with doctors who have knowledgeofattending to ailments of the soul. For a sick patient who requirescureand doses of medicine from the clinic, there is the need for himtomake declaration of his sickness and acceptance of patienthood.In taking Tariqa, one should be aware that Tariqa is a commitmentandthe beginning of an endless journey. Shaykh Ibrahim here advisesthatfor one to profit in this journey, he should at all timesseekrighteousness."
Hasbi Al-Muhaiminu APK
Usmaniyya
بِسْمِ اللهِ الرَّحْمَنِ الرَّحِيمِصَلَّى اللهُ عَلَى الْفَاتِحِ الْخَاتِمِ الْعَظِيمِقَصِيدَةٌ تُشْكِلُ حُرُوفُ أَوَائِلِ أَبْيَاتِهَا قَوْلَهُتَعَالَى:{ حَسْبُنَا اللهُ وَنِعْمَ الْوَكِيلُ }.قَالَهَامَوْلاَنَا شَيْخُالْإِسْلاَمِ الْحَاجُّ إِبْرَاهِيمُ بْنُ عَبْدِاللهِ انْيَاسْرَضِيَ اللهُ عَنْهُ وَأَرْضَاهُ وَعَنَّا بِهِآمِينَ.مَا قَرَأَهَا خَائِفٌ إِلاَّ أَمِنَ وَانْقَلَبَ بِنِعْمَةٍوَفَضْلٍكَمَا قَالَ اللهُ تَعَالَى، وَمَنْ لاَزَمَهَا مَرَّةًوَاحِدَةًصَبَاحًا وَمَسَاءًا لاَ يَمَسُّهُ سُوءٌ هُوَوَأَهْلُهُوَأَحْبَابُهُ، وَلاَ يَبْقَى لَهُ عَدُوٌّ إِلاَّ هَلَكَأَوْأُصِيبَ بِمَرَضٍ.فَاتَّقُوا اللهَ تَعَالَى أَيُّهَا الْمُسْلِمُونَ! وَاعْلَمُواأنهَذِهِ الْقَصِيدَةَ دِرْعٌ فِي الْحَضَرِ وَالسَّفَرِوَسَائِرِالشَّدَائِدِ وَهِيَ كَنْزُ الْمُحْتَاجِ، فَهِيَ تَكْفِيكَوَتَكْفِيأَهْلَكَ وَذُرِّيَّتَكَ إِنْ لاَزَمْتَ قِرَاءَتَهَا، ولاَيَطْلُبُقَارِءَهَا شَيْئًا مِنَ اللهِ تَعَالَى إِلاَّ أَعْطَاهُإِيَّاهُ،وَبِالتَّجْرِبَةِ تُعْرَفُ حَقَائِقُ الْأَشْيَاءِDa sunan Allah Mai rahma Mai jinkaiAllah yayi salati ga Mabudi Cikamaki Mai girmaWannan kasida ce wadda haruffan farkon baitukanta suka yi kamadafadinsa Allah Ta’aka {Hasbunallahu wa ni’imal wakilu}.Maulana Shaikhul islami Alhaji Ibrahimu dan Alhaji AbdullahiInyasAllah ya yarda da shi kuma ya yardar da shi, yarda da musaboda shiAmin, shine ya yita.Babu wani mai jin tsoron da zai karanta ta sai ya zama acikinaminci ya koma da ni’ima da fifiko kamar yadda allah Ta’alayafada, duk wanda ya lizimce ta safe da yamma kafa daya-daya, tobabuwani mummunan abu da zai same shi, shi da iyalinsa damasoyansakuma duk makiyinsa zai mutu ko kuma ya hadu da watamummunar rashinlafiya.Ku ji tsoron Allah Ta’ala ya ku Musulmi! Ku sani cewa wannankasidasulke ce a zaman gida da tafiya da sauran tsanance-tsanance,kumataskar mabukaci ce, ta ishe ka kuma ta ishi iyalinka dazariyarkaidan ka lizimci karanta ta, duk wanda yake karanta ta bazai nemiwani abu a wurin AllahTa’ala ba sai ya bashi shi, dajarrabawa a kegano hakikanin abubuwa.Yahya Nuhu Sallau (Khalifa)Sallawi.
Maulid 1441/2019 APK
Usmaniyya
Collection Of Maulid Poems ۞ مِنْ قَبْلِهَا طِبْتَ فِى الظِّلاَلِوَ فِى ۞ يَا رَبَّنَا صَلِّ عَلَى ۞ أَهْلاً بِشَهْرِ الْمَوْلِدِ ۞صَارِ مَنْ وَصْلَ الْغَوَانِى ۞ إِنَّ خَتْمَ الْأَنْبِيَاءِ ۞مُحَمَّدُ الْمُصْطَفَى أَوْلاَهُ مَوْلاَهُ ۞ أَعِنِّى عَلَىالتَّهْيَامِ وَ الْبَرَحَآءِ ۞ بِحُبِّ الْإِمَامِ الْهَاشِمِىأَتَقَرَّبُ ۞ تَذَكَّرْتُ وَ الْأَشْوَاقُ وَالذِّكْرَاتُ
Daairat Al Mataalib APK
Usmaniyya
A Prayer From Kanzul Masuun Of Shaykh Ibrahim Niass
Darikar Tijjaniyya 1.0 APK
Usmaniyya
Darikar Tijjaniyya: Asalinta, Sharudanta, Falalanta da yadda akeyin ta.
Kundin Qur'ani APK
Usmaniyya
Tambayoyi Da Amsoshi A Kan Al-Qur'aniMaiGirma
Rihla Conackriyya APK
Usmaniyya
GABATARWA!!! Conakriyya! Shine sunan da aka fi sanin wannankasidarda shi, watakila saboda yawan fadin sunan Conakry da akayiacikinta, Shaikhu (R.A) ya wake yawaicin muhimman abubuwan dasukafaru gareshi a cikin tafiyar da yayi ta tsawon kwanaki sittinwaddaa cikinsu ya shiga wadansu garuruwa da suke cikin kasashenSenegalGambia Mali Guinea da Sirre Leone. Shaikhu (R.A) ya zubailimaimasu yawa a cikinta kamar yadda ya fadi wasu ni’imomin daAllahTa’ala yayi masa. Sau da yawa masoya suna rera wannan kasidasabodamuhimmancinta, saboda haka nake son in bayar da tawagudummawar tahanyar fassara kalmominta zuwa harshen hausa sabodadangina hausawamasoya suyi amfani da ita. Abubuwan lura!: 1-Shaikhu (R.A) yarubuta sunayen yawaicin idan ba muce dukkangaruruwan da ya ambataa cikin wannan kasida ba, kamar yadda ya gadama, saboda watahikima wadda bamu santa ba. Kamar: "دَكَارَ،بَمَكُ، كُنَاكِرِي،كُومْبِيَا، كُرَسَا، فُوتَجَلاَّ" A maimakon:"دَاكَارْ، بَامَاكُو،كُونَاكِرِي، غَمْبِيَا، كُورُوسَا،فُوتَاجَالُونْ". Da sauransu. 2-Kalmomin da suke cikin alama kamarhaka “ “, karin bayani ne dominfahimtar da ma’ana, amma ba su cikinlafazin baitin da akefassarawa. 3- Shaikhu (R.A) yayi wannan tafiyadaga daren karhe nawatan Zulhijjah na shekarar 1366 bayan hijira,zuwa daren karshe nawatan Rajab na shekarar 1367. Shaikhu (R.A) yazo birnin KanoNigeria zuwan farko a watan Rajab a cikin shekara ta1364 B.H,domin cika alkawarin da suka yi da Sarkin Kano AlhajiAbdullahibayero (R.A) a madina, a cikin shekara ta 1355 B.H na cewazai zogarinsa, Mutum uku suka bishi bayan tafiyarsa, sune: (1)ShaikhuSani Hasan Kafanga (R.A). (2) Shaikhu Tijani Usman Zangonbare bari(R.A). (3) Alhaji Usman Mazadu Mazan kwarai (R.A). A farko– farkonshekara ta 1366 B.H. wato shekarar da yayi tafiyar da yayiwannankasidar a darenta na karshe, saboda haka a lokacin da yayiwannnankasida babu wanda ya san Kaulakha a cikin mutanen Nigeriasaiwadannan mutanen guda uku rak. Yahya Nuhu Sallau (Khalifa)SallawiJuma’a: 6 – Sha’aban – 1434 A.H. Daidai da: 14 – June – 2013A.D.Auchi, jihar Edo.