1.0 / August 7, 2016
(4.7/5) (283)

Description

Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da AmincinAllah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW)bayan haka, Wannan app Fassara ce ga Littafin Hisnul Muslim naaddu’o’i cikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmi kasancewarwannan hanya mafi sauki wajen yada sako a cikin fadin duniya gamiliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi a rarrabashi, da fatan za’a samu Wani wanda zai dauki nauyin wannan aiki amatsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da wannan aiki naalkhairi ta yadda wata rana zai zamanto akwai tarin littattafaimasu yawa cikin harshen Hausa. ina kuma aiki kan update a yanzu danya zama daidai da app di na, na Hajj da Umrah domin dada saukakashi ga mai karatu.

App Information LITAFIN HISNUL MUSLIM DA HAUSA

  • App Name
    LITAFIN HISNUL MUSLIM DA HAUSA
  • Package Name
    com.sadiksalihu.littafinhisnulmuslim
  • Updated
    August 7, 2016
  • File Size
    1.2M
  • Requires Android
    Android 2.2 and up
  • Version
    1.0
  • Developer
    ABUBAKAR SADIK SALIHU
  • Installs
    50,000+
  • Price
    Free
  • Category
    Books & Reference
  • Developer
  • Google Play Link

ABUBAKAR SADIK SALIHU Show More...

FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI 1.0 APK
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da AmincinAllahsu kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW)bayanhaka, Wannan littafi ne da yake bayani a kan Tauhidi aaddininMusulunci cikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmikasancewarwannan hanya mafi sauki wajen yada sako a cikin fadinduniya gamiliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafia rarrabashi, da fatan za’a samu Wani wanda zai dauki nauyinwannan aiki amatsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar dawannan aiki naalkhairi ta yadda wata rana zai zamanto akwai tarinlittattafai masuyawa cikin harshen Hausa.
LITAFIN HISNUL MUSLIM DA HAUSA 1.0 APK
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da AmincinAllah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW)bayan haka, Wannan app Fassara ce ga Littafin Hisnul Muslim naaddu’o’i cikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmi kasancewarwannan hanya mafi sauki wajen yada sako a cikin fadin duniya gamiliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi a rarrabashi, da fatan za’a samu Wani wanda zai dauki nauyin wannan aiki amatsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da wannan aiki naalkhairi ta yadda wata rana zai zamanto akwai tarin littattafaimasu yawa cikin harshen Hausa. ina kuma aiki kan update a yanzu danya zama daidai da app di na, na Hajj da Umrah domin dada saukakashi ga mai karatu.
Fassarar Littafin Ahdhari 1.0 APK
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da AmincinAllah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW)bayan haka, Wannan Fassarar Littafin Ahdhari ne cikin harshenHausa, domin amfanin Musulmi kasancewar wannan hanya mafi saukiwajen yada sako a cikin fadin duniya ga miliyoyin mutane, sabanintsohuwar hanya ta buga littafi a rarraba shi, da fatan za’a samuWani wanda zai dauki nauyin wannan aiki a matsayin Sadakatul Jariyadomin cigaba da gudanar da wannan aiki na alkhairi ta yadda watarana zai zamanto akwai tarin littattafai masu yawa cikin harshenHausa. ina kuma aiki kan update a yanzu dan ya zama daidai da appdi na, na Hajj da Umrah domin dada saukaka shi ga mai karatu.
UMDATUL AHKAM 1.0 APK
Assalamu Alaikum, Wannan shine fassarar littafin Umdatul Ahkamcikinharshen Hausa a rubuce.
HAJJ DA UMRAH 2.0 APK
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da AmincinAllah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW)bayan haka, Wannan dan littafi yana bayani ne game da tsarki aaddinin Musulunci cikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmikasancewar wannan hanya mafi sauki wajen yada sako a cikin fadinduniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafia rarraba shi, da fatan za’a samu Wani wanda zai dauki nauyinwannan aiki a matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar dawannan aiki na alkhairi ta yadda wata rana zai zamanto akwai tarinlittattafai masu yawa cikin harshen Hausa. wannan update ne ga nafarko, Hajj da Umrah domin an dada saukaka shi ga mai karatu dominyin bincike wato (search).
SALLAH 1.0 APK
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da AmincinAllahsu kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW)bayanhaka, Wannan app yana bayani ne game da alwala da kuma sallahaaddinin Musulunci cikin harshen Hausa, domin amfaninMusulmikasancewar wannan hanya mafi sauki wajen yada sako a cikinfadinduniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta bugalittafia rarraba shi, da fatan za’a samu Wani wanda zai daukinauyinwannan aiki a matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba dagudanar dawannan aiki na alkhairi ta yadda wata rana zai zamantoakwai tarinlittattafai masu yawa cikin harshen Hausa. ina kuma aikikan updatea yanzu dan ya zama daidai da app di na, na Hajj da Umrahdomindada saukaka shi ga mai karatu.
TSARKI 1.0 APK
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da AmincinAllahsu kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW)bayanhaka, Wannan dan littafi yana bayani ne game da tsarki aaddininMusulunci cikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmikasancewarwannan hanya mafi sauki wajen yada sako a cikin fadinduniya gamiliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafia rarrabashi, da fatan za’a samu Wani wanda zai dauki nauyinwannan aiki amatsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar dawannan aiki naalkhairi ta yadda wata rana zai zamanto akwai tarinlittattafai masuyawa cikin harshen Hausa. ina kuma aiki kan updatea yanzu dan yazama daidai da app di na, na Aikin Hajj da Umrahdomin dada saukakashi ga mai karatu.