Description
App Information Tuhfatus Saniyya Na Biyu
- App NameTuhfatus Saniyya Na Biyu
- Package Namecom.saifmanstudio.TuhfaTwo
- Updated
- File SizeUndefined
- Requires AndroidAndroid
- Version
- DeveloperAbdulaziz Aliyu Mairiga
- Installs-
- PriceFree
- Category
- Developer
- Google Play Link
Abdulaziz Aliyu Mairiga Show More...
Jaridun Hausa Da Turanci 2.3 APK
Jaridun Hausa is an app which helps you read all nationalandinternational radio stations that are broadcasting theirprogramseither in Hausa or English with ease. Example, BBCHausa,VOA Hausa,Radio France Hausa, Radio Germany Hausa, etc. The appsalsocomprises many national newspapers including Aminiya,LeadershipHausa, PremiumTimes Hausa, Hausaleaks and many more. Itisdeveloped in order to make it easier for you to remain updatedonwhat is contemporarily going on.
Similar Apps Show More...
Fassarar Littafin Ahdhari 1.0 APK
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da AmincinAllah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW)bayan haka, Wannan Fassarar Littafin Ahdhari ne cikin harshenHausa, domin amfanin Musulmi kasancewar wannan hanya mafi saukiwajen yada sako a cikin fadin duniya ga miliyoyin mutane, sabanintsohuwar hanya ta buga littafi a rarraba shi, da fatan za’a samuWani wanda zai dauki nauyin wannan aiki a matsayin Sadakatul Jariyadomin cigaba da gudanar da wannan aiki na alkhairi ta yadda watarana zai zamanto akwai tarin littattafai masu yawa cikin harshenHausa. ina kuma aiki kan update a yanzu dan ya zama daidai da appdi na, na Hajj da Umrah domin dada saukaka shi ga mai karatu.
LITAFIN HISNUL MUSLIM DA HAUSA 1.0 APK
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da AmincinAllah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW)bayan haka, Wannan app Fassara ce ga Littafin Hisnul Muslim naaddu’o’i cikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmi kasancewarwannan hanya mafi sauki wajen yada sako a cikin fadin duniya gamiliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi a rarrabashi, da fatan za’a samu Wani wanda zai dauki nauyin wannan aiki amatsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da wannan aiki naalkhairi ta yadda wata rana zai zamanto akwai tarin littattafaimasu yawa cikin harshen Hausa. ina kuma aiki kan update a yanzu danya zama daidai da app di na, na Hajj da Umrah domin dada saukakashi ga mai karatu.
Hasbi Al-Muhaiminu APK
بِسْمِ اللهِ الرَّحْمَنِ الرَّحِيمِصَلَّى اللهُ عَلَى الْفَاتِحِ الْخَاتِمِ الْعَظِيمِقَصِيدَةٌ تُشْكِلُ حُرُوفُ أَوَائِلِ أَبْيَاتِهَا قَوْلَهُتَعَالَى:{ حَسْبُنَا اللهُ وَنِعْمَ الْوَكِيلُ }.قَالَهَامَوْلاَنَا شَيْخُالْإِسْلاَمِ الْحَاجُّ إِبْرَاهِيمُ بْنُ عَبْدِاللهِ انْيَاسْرَضِيَ اللهُ عَنْهُ وَأَرْضَاهُ وَعَنَّا بِهِآمِينَ.مَا قَرَأَهَا خَائِفٌ إِلاَّ أَمِنَ وَانْقَلَبَ بِنِعْمَةٍوَفَضْلٍكَمَا قَالَ اللهُ تَعَالَى، وَمَنْ لاَزَمَهَا مَرَّةًوَاحِدَةًصَبَاحًا وَمَسَاءًا لاَ يَمَسُّهُ سُوءٌ هُوَوَأَهْلُهُوَأَحْبَابُهُ، وَلاَ يَبْقَى لَهُ عَدُوٌّ إِلاَّ هَلَكَأَوْأُصِيبَ بِمَرَضٍ.فَاتَّقُوا اللهَ تَعَالَى أَيُّهَا الْمُسْلِمُونَ! وَاعْلَمُواأنهَذِهِ الْقَصِيدَةَ دِرْعٌ فِي الْحَضَرِ وَالسَّفَرِوَسَائِرِالشَّدَائِدِ وَهِيَ كَنْزُ الْمُحْتَاجِ، فَهِيَ تَكْفِيكَوَتَكْفِيأَهْلَكَ وَذُرِّيَّتَكَ إِنْ لاَزَمْتَ قِرَاءَتَهَا، ولاَيَطْلُبُقَارِءَهَا شَيْئًا مِنَ اللهِ تَعَالَى إِلاَّ أَعْطَاهُإِيَّاهُ،وَبِالتَّجْرِبَةِ تُعْرَفُ حَقَائِقُ الْأَشْيَاءِDa sunan Allah Mai rahma Mai jinkaiAllah yayi salati ga Mabudi Cikamaki Mai girmaWannan kasida ce wadda haruffan farkon baitukanta suka yi kamadafadinsa Allah Ta’aka {Hasbunallahu wa ni’imal wakilu}.Maulana Shaikhul islami Alhaji Ibrahimu dan Alhaji AbdullahiInyasAllah ya yarda da shi kuma ya yardar da shi, yarda da musaboda shiAmin, shine ya yita.Babu wani mai jin tsoron da zai karanta ta sai ya zama acikinaminci ya koma da ni’ima da fifiko kamar yadda allah Ta’alayafada, duk wanda ya lizimce ta safe da yamma kafa daya-daya, tobabuwani mummunan abu da zai same shi, shi da iyalinsa damasoyansakuma duk makiyinsa zai mutu ko kuma ya hadu da watamummunar rashinlafiya.Ku ji tsoron Allah Ta’ala ya ku Musulmi! Ku sani cewa wannankasidasulke ce a zaman gida da tafiya da sauran tsanance-tsanance,kumataskar mabukaci ce, ta ishe ka kuma ta ishi iyalinka dazariyarkaidan ka lizimci karanta ta, duk wanda yake karanta ta bazai nemiwani abu a wurin AllahTa’ala ba sai ya bashi shi, dajarrabawa a kegano hakikanin abubuwa.Yahya Nuhu Sallau (Khalifa)Sallawi.
TSARKI 1.0 APK
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da AmincinAllahsu kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW)bayanhaka, Wannan dan littafi yana bayani ne game da tsarki aaddininMusulunci cikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmikasancewarwannan hanya mafi sauki wajen yada sako a cikin fadinduniya gamiliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafia rarrabashi, da fatan za’a samu Wani wanda zai dauki nauyinwannan aiki amatsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar dawannan aiki naalkhairi ta yadda wata rana zai zamanto akwai tarinlittattafai masuyawa cikin harshen Hausa. ina kuma aiki kan updatea yanzu dan yazama daidai da app di na, na Aikin Hajj da Umrahdomin dada saukakashi ga mai karatu.