1.0 / December 15, 2016
(4.6/5) (11)

Description

Saurari karatun Tafsiri na Malam Jafar MahmudAdam.

Wannan shine kashi na biyu cikin Apps din suratul Baqarah. Idanbaka da na farkon duba Cikin Play Store Zaka sameshi in shaaAllahu.

Da yardar Allah Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Complete Tafseer zaisamo shigowa wannan store Surah by Surah.

Yi kokarin meka wadannan Apps ta whatsapp, wechat, Facebook dadukkan kafafen yada sakonni domin sauran 'yanuwa musulmi susami.

Allah ya karba mana wannan aiki ya kuma bamu ikon yin amfani dadarussan dake cikin alkurani ameen.

Danuwa da yayi kokarin kawo wannan Tafsir cikin wannan store naneman adduar ku kan Allah ya kara shiryardashi ya kuma shiryidukkan musulmi sannan Allah ya saka masa da mafi kyawun alkhairiwajen yin kokarin wannan aiki.

Idan kana ko kina da wata shawara ko tsokaci game da wadannanApps da mukeyi to zaka iya aiko da sakonka yain amfani da email dindeveloper.

Idan Allah yasa kana da CD-055 WEB COMPLETE TAFSEER Na Mallamjafar daga 056 zuwa 066..don Allah ka aiko mana shi ta email dindeveloper domin muna bukata wajen cigaban wannan aiki.

Allah ya kara taimakon musulunci da musumai ameen.

Daga karshe Allah ya gafartawa malam ya kuma saka masa da gidanAljannah Ameen.

App Information Tafsirin Al Baqarah (174- 274)

  • App Name
    Tafsirin Al Baqarah (174- 274)
  • Package Name
    com.andromo.dev391844.app443140
  • Updated
    December 15, 2016
  • File Size
    Undefined
  • Requires Android
    Android 2.3.3 and up
  • Version
    1.0
  • Developer
    KareemTKB
  • Installs
    1,000 - 5,000
  • Price
    Free
  • Category
    Music & Audio
  • Developer
  • Google Play Link

KareemTKB Show More...

Ahmad Sulaiman Complete Quran 3.1 APK
KareemTKB
Sheikh Ahmad Sulaiman Complete Quran. Ahmad Sulaiman Dua. This Appis Free
Holy Quran Sheikh Jafar Qira'a 3.1 APK
KareemTKB
Complete Holy Quran Recitation Sheikh Jafar Mahmud Adam. Qira'arsheikh Jafar
Minshawi With Children Full Qu 3.1 APK
KareemTKB
Al Minshawi With Student MP3 Mushaf Al Muallim - Minshawi WithChildren Full
Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Com 3.5 APK
KareemTKB
Complete Tafseer Sheikh Ja'afar Mahmud Adam (Full Version)Al-Baqarah to An-Nas
Jafar Tafseer Surah Al An'am 1.0 APK
KareemTKB
Saurari karatun tafsirin sheikh jafarmahmudadam na suratul an'am.Sheikh Jafar Mahmud Adam Tafseer surah 6 al anam free mp3foryou.--------------------------------Cikin wannan app babu tafsirin ayoyi daga 137 zuwa 140 watoayoyiguda hudu. Idan kuna dasu to ku aiko tayin amfani da wannanemaildin [email protected] domin sakawa cikin wannanapp.
Mishary Full Offline Quran MP3 3.1 APK
KareemTKB
Sheikh Mishary Rashid Alafasy Complete Holy Quran mp3 Offline
Full Arba'una Hadith Hausa MP3 3.1 APK
KareemTKB
Collection of 40 Hadith An Nawawi by Sheikh Jafar. 40 Hadith SheikJafar
Sheik Yahuza Bauchi Qira'a 1.0.0 APK
KareemTKB
Karatun al Kur'ani mai girma na alaramma Yahuza Bauchi. Worksoffline