hourglass_full Your download should start automatically in a few seconds...

Download Tafsirin Al Baqarah (174- 274)_Latest Version.apk from Apk-Dl Server

Thank you for using Apk-Dl.com to download the apk file (Tafsirin Al Baqarah (174- 274)_Latest Version.apk),

If the download doesn't start automatically in a few seconds, please click here to access the download URL directly.

Note: Download and save the apk file to your Android Phone's SD card and install it manually onto the Android device.

Description

Saurari karatun Tafsiri na Malam Jafar MahmudAdam.

Wannan shine kashi na biyu cikin Apps din suratul Baqarah. Idanbaka da na farkon duba Cikin Play Store Zaka sameshi in shaaAllahu.

Da yardar Allah Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Complete Tafseer zaisamo shigowa wannan store Surah by Surah.

Yi kokarin meka wadannan Apps ta whatsapp, wechat, Facebook dadukkan kafafen yada sakonni domin sauran 'yanuwa musulmi susami.

Allah ya karba mana wannan aiki ya kuma bamu ikon yin amfani dadarussan dake cikin alkurani ameen.

Danuwa da yayi kokarin kawo wannan Tafsir cikin wannan store naneman adduar ku kan Allah ya kara shiryardashi ya kuma shiryidukkan musulmi sannan Allah ya saka masa da mafi kyawun alkhairiwajen yin kokarin wannan aiki.

Idan kana ko kina da wata shawara ko tsokaci game da wadannanApps da mukeyi to zaka iya aiko da sakonka yain amfani da email dindeveloper.

Idan Allah yasa kana da CD-055 WEB COMPLETE TAFSEER Na Mallamjafar daga 056 zuwa 066..don Allah ka aiko mana shi ta email dindeveloper domin muna bukata wajen cigaban wannan aiki.

Allah ya kara taimakon musulunci da musumai ameen.

Daga karshe Allah ya gafartawa malam ya kuma saka masa da gidanAljannah Ameen.