Top 7 Apps Similar to AlKur'äni Mai Girma (Hausa)

TSARKI 1.0
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira daAmincinAllahsu kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad(SAW)bayanhaka, Wannan dan littafi yana bayani ne game da tsarkiaaddininMusulunci cikin harshen Hausa, domin amfaninMusulmikasancewarwannan hanya mafi sauki wajen yada sako a cikinfadinduniya gamiliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta bugalittafia rarrabashi, da fatan za’a samu Wani wanda zai daukinauyinwannan aiki amatsayin Sadakatul Jariya domin cigaba dagudanar dawannan aiki naalkhairi ta yadda wata rana zai zamantoakwai tarinlittattafai masuyawa cikin harshen Hausa. ina kuma aikikan updatea yanzu dan yazama daidai da app di na, na Aikin Hajj daUmrahdomin dada saukakashi ga mai karatu.
Fassarar Littafin Ahdhari 1.0
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da AmincinAllahsu kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW)bayanhaka, Wannan Fassarar Littafin Ahdhari ne cikin harshenHausa, dominamfanin Musulmi kasancewar wannan hanya mafi saukiwajen yada sako acikin fadin duniya ga miliyoyin mutane, sabanintsohuwar hanya tabuga littafi a rarraba shi, da fatan za’a samuWani wanda zai daukinauyin wannan aiki a matsayin Sadakatul Jariyadomin cigaba dagudanar da wannan aiki na alkhairi ta yadda watarana zai zamantoakwai tarin littattafai masu yawa cikin harshenHausa. ina kuma aikikan update a yanzu dan ya zama daidai da appdi na, na Hajj da Umrahdomin dada saukaka shi ga mai karatu.
SALLAH 1.0
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira daAmincinAllahsu kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad(SAW)bayanhaka, Wannan app yana bayani ne game da alwala da kumasallahaaddinin Musulunci cikin harshen Hausa, dominamfaninMusulmikasancewar wannan hanya mafi sauki wajen yada sako acikinfadinduniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya tabugalittafia rarraba shi, da fatan za’a samu Wani wanda zaidaukinauyinwannan aiki a matsayin Sadakatul Jariya domin cigabadagudanar dawannan aiki na alkhairi ta yadda wata rana zaizamantoakwai tarinlittattafai masu yawa cikin harshen Hausa. inakuma aikikan updatea yanzu dan ya zama daidai da app di na, na Hajjda Umrahdomindada saukaka shi ga mai karatu.
LITAFIN HISNUL MUSLIM DA HAUSA 1.0
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da AmincinAllahsu kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW)bayanhaka, Wannan app Fassara ce ga Littafin Hisnul Muslim naaddu’o’icikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmi kasancewarwannan hanyamafi sauki wajen yada sako a cikin fadin duniya gamiliyoyin mutane,sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi a rarrabashi, da fatan za’asamu Wani wanda zai dauki nauyin wannan aiki amatsayin SadakatulJariya domin cigaba da gudanar da wannan aiki naalkhairi ta yaddawata rana zai zamanto akwai tarin littattafaimasu yawa cikinharshen Hausa. ina kuma aiki kan update a yanzu danya zama daidaida app di na, na Hajj da Umrah domin dada saukakashi ga mai karatu.
Fassarar Littafin Arbauna Nawawi-Arabic+Hausa 1.0
AAARSOFTWARE
* Fassarar Littafin Arbauna Nawawi- an Hada wannanApplicationne,domin dukkan Mulumi da suke fadin duniyar nan, tayadda zasusamusaukin Karatu, kasancewar wasu Hausawa da suke akasashenwajedaban-daban a dukkan fadin duniyar nan. * Godiya tatabbatagaAllah Madaukakin sarki, Tsira da Amincin Allah su karatabbatagafiyayyen halitta Annabi Muhammad  bayan haka,Wannanlittafine da yake bayani a kan Hadisai wanda imam Nawawiyawallafa, wandaakayi cikin harshen Larabci zuwa Hausa, dominamfaninMusulmi adukkan fadin duniyar nan kasancewar wannan watahanya cemafi saukiwajen yada sakon Allah da manzonsa a cikin fadinduniyarnan gamiliyoyin mutane da suke rayuwa a kasashedaban-daban dazasusamu anfanin Karatu a saukake.
Hasbi Al-Muhaiminu
Usmaniyya
بِسْمِ اللهِ الرَّحْمَنِ الرَّحِيمِصَلَّى اللهُ عَلَى الْفَاتِحِ الْخَاتِمِ الْعَظِيمِقَصِيدَةٌ تُشْكِلُ حُرُوفُ أَوَائِلِ أَبْيَاتِهَاقَوْلَهُتَعَالَى:{ حَسْبُنَا اللهُ وَنِعْمَ الْوَكِيلُ}.قَالَهَامَوْلاَنَا شَيْخُالْإِسْلاَمِ الْحَاجُّ إِبْرَاهِيمُ بْنُعَبْدِاللهِ انْيَاسْرَضِيَ اللهُ عَنْهُ وَأَرْضَاهُ وَعَنَّابِهِآمِينَ.مَا قَرَأَهَا خَائِفٌ إِلاَّ أَمِنَ وَانْقَلَبَبِنِعْمَةٍوَفَضْلٍكَمَا قَالَ اللهُ تَعَالَى، وَمَنْ لاَزَمَهَامَرَّةًوَاحِدَةًصَبَاحًا وَمَسَاءًا لاَ يَمَسُّهُ سُوءٌهُوَوَأَهْلُهُوَأَحْبَابُهُ، وَلاَ يَبْقَى لَهُ عَدُوٌّ إِلاَّهَلَكَأَوْأُصِيبَ بِمَرَضٍ.فَاتَّقُوا اللهَ تَعَالَى أَيُّهَا الْمُسْلِمُونَ!وَاعْلَمُواأنهَذِهِ الْقَصِيدَةَ دِرْعٌ فِي الْحَضَرِوَالسَّفَرِوَسَائِرِالشَّدَائِدِ وَهِيَ كَنْزُ الْمُحْتَاجِ، فَهِيَتَكْفِيكَوَتَكْفِيأَهْلَكَ وَذُرِّيَّتَكَ إِنْ لاَزَمْتَقِرَاءَتَهَا، ولاَيَطْلُبُقَارِءَهَا شَيْئًا مِنَ اللهِ تَعَالَىإِلاَّ أَعْطَاهُإِيَّاهُ،وَبِالتَّجْرِبَةِ تُعْرَفُ حَقَائِقُالْأَشْيَاءِDa sunan Allah Mai rahma Mai jinkaiAllah yayi salati ga Mabudi Cikamaki Mai girmaWannan kasida ce wadda haruffan farkon baitukanta suka yikamadafadinsa Allah Ta’aka {Hasbunallahu wa ni’imal wakilu}.Maulana Shaikhul islami Alhaji Ibrahimu dan AlhajiAbdullahiInyasAllah ya yarda da shi kuma ya yardar da shi, yarda damusaboda shiAmin, shine ya yita.Babu wani mai jin tsoron da zai karanta ta sai ya zama acikinaminciya koma da ni’ima da fifiko kamar yadda allah Ta’alayafada, dukwanda ya lizimce ta safe da yamma kafa daya-daya, tobabuwanimummunan abu da zai same shi, shi da iyalinsa damasoyansakuma dukmakiyinsa zai mutu ko kuma ya hadu da watamummunarrashinlafiya.Ku ji tsoron Allah Ta’ala ya ku Musulmi! Ku sani cewawannankasidasulke ce a zaman gida da tafiya da saurantsanance-tsanance,kumataskar mabukaci ce, ta ishe ka kuma ta ishiiyalinka dazariyarkaidan ka lizimci karanta ta, duk wanda yakekaranta ta bazai nemiwani abu a wurin AllahTa’ala ba sai ya bashishi, dajarrabawa a kegano hakikanin abubuwa.Yahya Nuhu Sallau (Khalifa)Sallawi.