Top 2 Apps Similar to Muwadda Malik(2) Dr Ahmad BUK

LITAFIN HISNUL MUSLIM DA HAUSA 1.0
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da AmincinAllahsu kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW)bayanhaka, Wannan app Fassara ce ga Littafin Hisnul Muslim naaddu’o’icikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmi kasancewarwannan hanyamafi sauki wajen yada sako a cikin fadin duniya gamiliyoyin mutane,sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi a rarrabashi, da fatan za’asamu Wani wanda zai dauki nauyin wannan aiki amatsayin SadakatulJariya domin cigaba da gudanar da wannan aiki naalkhairi ta yaddawata rana zai zamanto akwai tarin littattafaimasu yawa cikinharshen Hausa. ina kuma aiki kan update a yanzu danya zama daidaida app di na, na Hajj da Umrah domin dada saukakashi ga mai karatu.
SALLAH 1.0
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira daAmincinAllahsu kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad(SAW)bayanhaka, Wannan app yana bayani ne game da alwala da kumasallahaaddinin Musulunci cikin harshen Hausa, dominamfaninMusulmikasancewar wannan hanya mafi sauki wajen yada sako acikinfadinduniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya tabugalittafia rarraba shi, da fatan za’a samu Wani wanda zaidaukinauyinwannan aiki a matsayin Sadakatul Jariya domin cigabadagudanar dawannan aiki na alkhairi ta yadda wata rana zaizamantoakwai tarinlittattafai masu yawa cikin harshen Hausa. inakuma aikikan updatea yanzu dan ya zama daidai da app di na, na Hajjda Umrahdomindada saukaka shi ga mai karatu.