Top 17 Apps Similar to Jafar Tafsir Ahqaf - As Saff

Tafsir Surah Maryam - Al Hajj 1.0
KareemTKB
Wannan karatun malam jafar nenatafsirinsuratul Maryam zuwa suratul hajji.App yana aiki ne ba tare da internet ba.----------------------------------------Tafseer of the noble Quran sheikh jaafar mahmoud adam.SurahMaryamto Surah al Hajj. App works offline.
Malam Jafar Kitab Tauhid MP3 3
KareemTKB
Tafseer din Littafin Kitab Tauhid tare da Sheikh Ja'afarMahmudAdam.
Tafsirin Izufi Biyar MP3 OFFLI 3
KareemTKB
Tafsirin Izufi Biyar ( Al Jumuah to An Nas ) by SheikhJa'afarMahmud Adam
Tafsirin Suratul Kahfi MP3 OFFLINE 3
KareemTKB
Wannan Application ne domin kawo muku karatun Tafsirin Al Kuranimaigirma Tare da Sheik Jafar Mahmud Adam. SAUTI MAI KYAUCIKAKKENTAFSIRI Tafsirin suratul Kahfi ne wannan. Domin samunwadansusheikh ja'afar tafseer din, rubuta kareemtkb cikin playstoredinka/ki. Muhimman kissoshi kamar: Labarin ko Tarihin AshabulKahfiTarihin Zulkarnain Labari na Annabi Musa da Annabin AllahKidrMilestone: Ashabul Kahfi su bakwai ne na Takwas dinsushineKarensu. Sunyi Shekaru dari uku da tara ( 309 ) cikin wannankogonda suka shiga. Saurari cikakken bayanin daga bakin babbabmalaminsunnah sheikh Jafar mahmud Adam Rahimahullah. Mun godekwarai dagaske. Kuma idan kana ko kina da bukatar tuntubardeveloper dinwannan Application yi amfani da developer email dakekasa. Zan yimatukar farin ciki idan naji daga gareku ya 'yanuwanaMusulmai kumaHausawa! Allah ya gafartama malam jafar ya kumaRahamsheshi ameensumma ameen. Sai anjima daga naku kuma danuwanku akoda yaushekareemtkb.
Tafsir As Saaffat - Al Jathiya 1.0
KareemTKB
Saurari karatun tafsirin alkurani maigirmatareda sheikh jafar mahmud adam. Tafsirin surah as saaffatzuwasurah aljathiyah. Wannan manhajja bata bukatar internet dominyinaiki.Domin wadansu sheikh jafar mahmud adam tafsir dubacikinplaystore.---------------------------------Download and listen to sheikh ja'afar mahmud adam tafseer ofsurahassaffat to surah al jathiyah. works perfectly offline.
Tafsirin Al Baqarah (174- 274) 1.0
KareemTKB
Saurari karatun Tafsiri na Malam JafarMahmudAdam.Wannan shine kashi na biyu cikin Apps din suratul Baqarah.Idanbaka da na farkon duba Cikin Play Store Zaka sameshi inshaaAllahu.Da yardar Allah Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Complete Tafseerzaisamo shigowa wannan store Surah by Surah.Yi kokarin meka wadannan Apps ta whatsapp, wechat, Facebookdadukkan kafafen yada sakonni domin sauran 'yanuwa musulmisusami.Allah ya karba mana wannan aiki ya kuma bamu ikon yin amfanidadarussan dake cikin alkurani ameen.Danuwa da yayi kokarin kawo wannan Tafsir cikin wannan storenaneman adduar ku kan Allah ya kara shiryardashi ya kumashiryidukkan musulmi sannan Allah ya saka masa da mafi kyawunalkhairiwajen yin kokarin wannan aiki.Idan kana ko kina da wata shawara ko tsokaci game dawadannanApps da mukeyi to zaka iya aiko da sakonka yain amfani daemail dindeveloper.Idan Allah yasa kana da CD-055 WEB COMPLETE TAFSEER NaMallamjafar daga 056 zuwa 066..don Allah ka aiko mana shi ta emaildindeveloper domin muna bukata wajen cigaban wannan aiki.Allah ya kara taimakon musulunci da musumai ameen.Daga karshe Allah ya gafartawa malam ya kuma saka masa dagidanAljannah Ameen.
Tafseer Al Baqarah (1 - 173) O 3
KareemTKB
Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Tafseer Surah Al Baqarah (verse 1 -173)part 1 of 3.
Umdatul Ahkam MP3 Offline 3
KareemTKB
Umdatul Ahkam by Sheikh Ja'afar Mahmud Adam. This App workswithoutInternet.
Amsoshin Malam Jafar MP3 1.0
KareemTKB
Amsoshin tambayoyi daga bakin malamjafar.Dominsamun wadansu apps na sheikh jafar to duba cikin playstore.Zaku iya samun:Tambayoyin sheikh jafarSheikh Jafar tafseer da dai sauransu.Mun gode dayin download na amsoshin sheikh jafarmahmudadamRahimahullah.
Jafar Tafseer Surah Al An'am 1.0
KareemTKB
Saurari karatun tafsirin sheikhjafarmahmudadam na suratul an'am.Sheikh Jafar Mahmud Adam Tafseer surah 6 al anam freemp3foryou.--------------------------------Cikin wannan app babu tafsirin ayoyi daga 137 zuwa 140watoayoyiguda hudu. Idan kuna dasu to ku aiko tayin amfani dawannanemaildin [email protected] domin sakawa cikinwannanapp.
Prophet Musa's Story In Englis 3.3
KareemTKB
Story of Prophet Musa In English with Pictures
Kundin Tarihi Part 2 3.1
KareemTKB
Kundin Tarihi Part 2 Tare da Malam Aminu Ibrahim Daurawa.
Zakir Naik Debates and Lecture 1.0
KareemTKB
Download this App and listen to Dr.ZakirNaikDebates and Lectures MP3.For more Islamic Apps Like:Sheikh Ahmed DeedatZakir NaikSheikh Yusuf Estes and soon, check Kareemtkb Apps inthePlayStore.This App is FREE and will always be! If you'veanysuggestion(s)or opinion about this App, please use thedeveloperemail providedto send your feedback. I will be glad tohear fromyou all and i'llanswer to you as soon as possible in shaaAllahu.Just contact medirectly and i will in shaa Allah be thereforyou.Thank you very much for checking out this Zakir Naikmp3IslamicApp.
Yasmin Mogahed MP3 1.0
KareemTKB
Yasmin Mogahed mp3 Lectures free onyourmobiledevice now.Apart from Yasmin Mogahed mp3, more islamic lecturesAppsareavailable in my catalog. You can find:dr zakir naikahmed deedatkhalid yasinbilal philipsyusuf estesnouman ali khanmufti mentmufti hussain kamaiand more.I f you like this Yasmin Mogahed App please considerleavingapositive review for it in the store.Thank you very much!
Jinin Haila da Bayaninsa 1.0
KareemTKB
Saurari bayani kan jinin Haila dagabakinmallam Jaafar Mahmud Adam.Domin wadansu wa'azin sheikh jaafar mahmud duba sauran Appsdinaa play store.Allah ya jikan malam jafar mahmud ameen.Yi searching din kareemtkb a Google ko kuma Cikin wannan storeakoda yaushe domin samun Free Hausa Islamic Apps!
Tambayoyin Sheikh Jafar Mahmud 3.1
KareemTKB
Tambayoyi da amsoshinsu daga bakin sheikh jafar mahmud adam.SheikhJafar Q & A
Surah An Nas MP3 1.0
KareemTKB
Surah An Nas mp3 beautiful recitation fromtheHoly Quran. Surah Nas mp3سورة الناسreciters:sheikh alsudais, sheikh shuraim, mishary rashid,abdulbasitabdussamad, ahmed ajimiسورة الناسSurah An Naas mp3