1.0 / December 6, 2013
(4.4/5) (319)

Description

Da Sunan Allah Mai rahama Mai Jinkai, godiyata tabbata ga Allah Ubangijin halittu, tsira da amincin Allah sutabbata ga Annabi Muhammad (SAW) da iyalansa da zuriyarsa dasahabbansa da wa]anda suka biye musu da kyawon aiki har zuwa ranarsakamako.

Wannan tarihi na wani littafi ne, wanda na yi masa fassara zuwaharshen Hausa, mai suna kamar haka: “The Life of Muhammad (SAW),”wanda Dr. Muhammad Husain Haikal ya wallafa, kuma Sheikh Isma’ilRaji A. Al-Faruki ya fassarasa da harshen Turanci daga harshenTuranci a zab’i na takwas. Saboda haka Hajiya Daula JusticeMuhammad Bello ta dauki nauyin fassara, kamar yadda mai karatu zaifahimci mafarin wannan fassara. Ni Is’hak Yunus Muhammad TukurAlmashgool Bauchi na fassara daga harshen Turanci zuwa harshenHausa, ta re da yin wasu gyare-gyare a wasu bangarori da suka shafitarihi. Musamman tarihin da Orientalists (mustashiribai) suka samarna karya dangane da rayuwar Muhammad (SAW) da abubuwa da suka shafiaddinin Musulunci, Allah Ya karba mana wan nan aiki Ya sanyaAljanna ce makomarmu.

App Information Tarihin Manzon Allah SAW

  • App Name
    Tarihin Manzon Allah SAW
  • Package Name
    com.appmk.magazine.TarihinManzo
  • Updated
    December 6, 2013
  • File Size
    Undefined
  • Requires Android
    Android 2.1 and up
  • Version
    1.0
  • Developer
    DARUSSALAM
  • Installs
    10,000 - 50,000
  • Price
    Free
  • Category
    Books & Reference
  • Developer
  • Google Play Link

Tarihin Manzon Allah SAW Version History

Select Tarihin Manzon Allah SAW Version :
  • 1.0 (1) - Latest Version
  • Tarihin Manzon Allah SAW 1.0 APK File

    Publish Date: 2015 /12/31
    Requires Android: Android 2.1+ (clair, API: 7)
    File Size: 5.1 MB
    Tested on: Android 2.1 (clair, API: 7)
    File Sha1: 70a159d4b3927afd72bca809aca410bb071fc8bd
    APK Signature: 0a0bc0737d31f1b670e732bba104a98c447d0de6

DARUSSALAM Show More...

Bulug Al Maram In Hausa Lang. 1.0 APK
DARUSSALAM
Due to popular demand from people from variousplaces to have Bulug Al Maram in Hausa Language... this is theanswer to your requests.
Tarihin Manzon Allah SAW 1.0 APK
DARUSSALAM
Da Sunan Allah Mai rahama Mai Jinkai, godiyata tabbata ga Allah Ubangijin halittu, tsira da amincin Allah sutabbata ga Annabi Muhammad (SAW) da iyalansa da zuriyarsa dasahabbansa da wa]anda suka biye musu da kyawon aiki har zuwa ranarsakamako.Wannan tarihi na wani littafi ne, wanda na yi masa fassara zuwaharshen Hausa, mai suna kamar haka: “The Life of Muhammad (SAW),”wanda Dr. Muhammad Husain Haikal ya wallafa, kuma Sheikh Isma’ilRaji A. Al-Faruki ya fassarasa da harshen Turanci daga harshenTuranci a zab’i na takwas. Saboda haka Hajiya Daula JusticeMuhammad Bello ta dauki nauyin fassara, kamar yadda mai karatu zaifahimci mafarin wannan fassara. Ni Is’hak Yunus Muhammad TukurAlmashgool Bauchi na fassara daga harshen Turanci zuwa harshenHausa, ta re da yin wasu gyare-gyare a wasu bangarori da suka shafitarihi. Musamman tarihin da Orientalists (mustashiribai) suka samarna karya dangane da rayuwar Muhammad (SAW) da abubuwa da suka shafiaddinin Musulunci, Allah Ya karba mana wan nan aiki Ya sanyaAljanna ce makomarmu.
Sahih AlBukhari 1.0 APK
DARUSSALAM
Ssahih Bukhari in Hausa language, this is what you all have beenwaiting for; bearing in mind that this will aid your learning,research and personal enrichment in knowledge. Our Hausa readersnow finally have what they have long been looking for.
Quran In Hausa 1.0 APK
DARUSSALAM
Al-Qur'an in the language of Hausa, Iembarkedon this project because of popular demand from lots ofmyreaders.
Dan Fodios' Islamic Books 1.0 APK
DARUSSALAM
Dan Fodio Islamic books compiled together inone, You can find most of Dan Fodio's books in this simple flip appmagazine and very very easy to read... Download, install and enjoyyour book.
Kabair 1.0 APK
DARUSSALAM
This is the book you all have beenwaitingfor... The Kaba'ir. Enjoy your read