hourglass_full Your download should start automatically in a few seconds...

Download Tarihin Manzon Allah SAW_Latest Version.apk from Apk-Dl Server

Thank you for using Apk-Dl.com to download the apk file (Tarihin Manzon Allah SAW_Latest Version.apk),

If the download doesn't start automatically in a few seconds, please click here to access the download URL directly.

Note: Download and save the apk file to your Android Phone's SD card and install it manually onto the Android device.

Description

Da Sunan Allah Mai rahama Mai Jinkai, godiyata tabbata ga Allah Ubangijin halittu, tsira da amincin Allah sutabbata ga Annabi Muhammad (SAW) da iyalansa da zuriyarsa dasahabbansa da wa]anda suka biye musu da kyawon aiki har zuwa ranarsakamako.

Wannan tarihi na wani littafi ne, wanda na yi masa fassara zuwaharshen Hausa, mai suna kamar haka: “The Life of Muhammad (SAW),”wanda Dr. Muhammad Husain Haikal ya wallafa, kuma Sheikh Isma’ilRaji A. Al-Faruki ya fassarasa da harshen Turanci daga harshenTuranci a zab’i na takwas. Saboda haka Hajiya Daula JusticeMuhammad Bello ta dauki nauyin fassara, kamar yadda mai karatu zaifahimci mafarin wannan fassara. Ni Is’hak Yunus Muhammad TukurAlmashgool Bauchi na fassara daga harshen Turanci zuwa harshenHausa, ta re da yin wasu gyare-gyare a wasu bangarori da suka shafitarihi. Musamman tarihin da Orientalists (mustashiribai) suka samarna karya dangane da rayuwar Muhammad (SAW) da abubuwa da suka shafiaddinin Musulunci, Allah Ya karba mana wan nan aiki Ya sanyaAljanna ce makomarmu.