Top 1 Apps Similar to Ladubban Neman Aure Guruntum

TSARKI 1.0
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira daAmincinAllahsu kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad(SAW)bayanhaka, Wannan dan littafi yana bayani ne game da tsarkiaaddininMusulunci cikin harshen Hausa, domin amfaninMusulmikasancewarwannan hanya mafi sauki wajen yada sako a cikinfadinduniya gamiliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta bugalittafia rarrabashi, da fatan za’a samu Wani wanda zai daukinauyinwannan aiki amatsayin Sadakatul Jariya domin cigaba dagudanar dawannan aiki naalkhairi ta yadda wata rana zai zamantoakwai tarinlittattafai masuyawa cikin harshen Hausa. ina kuma aikikan updatea yanzu dan yazama daidai da app di na, na Aikin Hajj daUmrahdomin dada saukakashi ga mai karatu.