Top 1 Apps Similar to Sheikh Abdulrazak Yahaya Haifa

SALLAH 1.0
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira daAmincinAllahsu kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad(SAW)bayanhaka, Wannan app yana bayani ne game da alwala da kumasallahaaddinin Musulunci cikin harshen Hausa, dominamfaninMusulmikasancewar wannan hanya mafi sauki wajen yada sako acikinfadinduniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya tabugalittafia rarraba shi, da fatan za’a samu Wani wanda zaidaukinauyinwannan aiki a matsayin Sadakatul Jariya domin cigabadagudanar dawannan aiki na alkhairi ta yadda wata rana zaizamantoakwai tarinlittattafai masu yawa cikin harshen Hausa. inakuma aikikan updatea yanzu dan ya zama daidai da app di na, na Hajjda Umrahdomindada saukaka shi ga mai karatu.