2.3 / September 11, 2020
(4.8/5) (48)

Description

Wannan application na dauke da karatun Muwadda Malik nababbanmalamin sunna wato Dr Ahmad BUK, wanda yayi suna wajenyaddaaddinin Allah a gida da kuma wajen Nigeria.A cikinwannnanapplication akwai wasu daga cikin zababbun lectures danasihu damalam ya gabatar a warure daban-daban.Muna aduar Allah(S.W.A) yakara taimakar malam wajen irin kokarin da yakeyi a wajenyaddaaddinin sa.Mu kuma Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da dukkanabin da muka saurara. Bayan karatutuka na Muwadda Malik DrAhmadBUK za iya samun wasu karatuttukan da tafsirai na wasu dagacikinmanya-manya malamun kasar hausa,idan aka yi searchin(adamsdut) aplay store, karatuttukan sune kamar haka sheikh JafarMahmud Adamlecture mp3 sheikh Jafar Mahmud Adam tafser sheikhMohammmad AbaniZaria audio mp3 sheikh Mohammmad Abani Zarialectures sheikh AliIsah Fantami mp3 sheikh Ali Isah Fantami husnilmuslim sheikh AliIsah Fantami lectures sheikh Ahmad sulaiman quranrecitation sheikhAhmad sulaiman juz amma mp3 sheikh Hafiz YahuzaBauchi Quranrecitation Sheikh ibrahim Aminu daurawa lectures SheikhibrahimAminu daurawa kundun tarihi sheikh mohammad bin usamankanolectures sheikh Dr sani rijiyar lemo da dai sauransu sheikhharunakabiru gombe sheikh abubakar gumi sheikh abdulrazak yahyahaifansheikh bin usman kano Za kuma a iya samun Karatun quran nawasudaga cikin manyan makaranta quran na duniya irin su SheikhAbdulBasit Quran mp3 Sheikh Muhammad Siddiq al-Minshawi MaherAudioQuran Offline Sheikh Maher Al Mueaqly Sheikh AbdurrahmanSudaisSheikh Saud Shuraim Sheikh Abdullah Ali Jabir Sudais AudioQuranOffline Sheikh Mishary bin Rashid al-Afasy Sheikh Saadal-GhamidiSheikh Khalil al-Husary Quran Mishary Rashid Offline DonAllah idanhar kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharingtafacebook,whatsapp,twitter,instagram da dai sauran socialmediadomin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana.Kadakuma a manta ayi rating na wannnan application five star.briefexplanation about the book of muwadda malik he Muwaṭṭaʾ(Arabic:الموطأ‎‎) of Imam Malik is the earliest written collectionofhadith comprising the subjects of Islamic law, compiled andeditedby the Imam, Malik ibn Anas. Malik's best-known work,Al-Muwattawas the first legal work to incorporate and join hadithand fiqhtogether. Description It is considered to be from theearliestextant collections of hadith that form the basis ofIslamicjurisprudence alongside the Qur'an. Nonetheless, is notmerely acollection of hadith; many of the legal precepts itcontains arebased not on hadith at all. The book covers rituals,rites,customs, traditions, norms and laws of the time of theIslamicprophet Muhammad. It is reported that Imam Malik selectedforinclusion into the Muwatta just over 1900 narrations, fromthe100,000 narrations he had available to him. History Due toincreasein juristic differences, the Caliph of the time, AbūJa‘faral-Manṣūr, requested Imām Mālik to produce a standard bookthatcould be promulgated as law in the country. The Imam refusedthisin 148 AH, but when the Caliph again came to the Ḥijāz in 163AH,he was more forceful and said: “O Abū ‘Abd Allāh, take up thereignof the discipline of fiqh in your hands. Compile yourunderstandingof every issue in different chapters for a systematicbook freefrom the harshness of ‘Abd Allāh b. ‘Umar, concessionsandaccommodations of ‘Abd Allāh b. ‘Abbās and unique views of‘AbdAllāh b. Mas‘ūd. Your work should exemplify the followingprincipleof the Prophet: “The best issues are those which arebalanced.” Itshould be a compendium of the agreed upon views of theCompanionsand the elder imāms on the religious and legal issues.

App Information Muwadda Malik(3) Dr Ahmad BUK

  • App Name
    Muwadda Malik(3) Dr Ahmad BUK
  • Package Name
    com.andromo.dev653890.app658866
  • Updated
    September 11, 2020
  • File Size
    60M
  • Requires Android
    Android 4.1 and up
  • Version
    2.3
  • Developer
    AdamsDUT
  • Installs
    5,000+
  • Price
    Free
  • Category
    Music & Audio
  • Developer
  • Google Play Link

AdamsDUT Show More...

Sheikh Abdulrazak Yahaya Haifa 2.5 APK
AdamsDUT
saurari katuttuka da nasihu daga bakin Sheikh Abdulrazak YahayaHaifan
Sheikh Sudais Dua mp3 2.4 APK
AdamsDUT
Collection Of Dua, Azkar And Qoonut By Sheikh Sudais Dua AudioOffline
Sheikh Albani Zaria Tafseer 2.2 APK
AdamsDUT
Saurari Tafseer Na Alqurani Mai Girma Daga Bakin Sheikh AlbaniZaria
Tarihin Manzon Allah (S.A.W) 2.2 APK
AdamsDUT
Tarihin manzon tsira annabi Mohammad tsira da aminci Allah sutabbata a gareshi.
Sheikh Albani Zaria Lectures m 2.3 APK
AdamsDUT
Wasu Daga Cikin Nasihu Da Kuma Karatuttukan Sheikh Auwwal HuhammadAlbani Zaria
Hausa Fashion Styles 2.2 APK
AdamsDUT
Wannnan application mai suna hausa fashion styles na daukedakala-kala na kaya na sakawa na mata da maza da kuma huluna irinnazamani. yi downloding na wannan application domin taimakamakawajen zaban diki iri daban daban da kake bukata na zamani.Bayanhausa fashion styles idan akayi seaching adamsdut zakuma aiyasamun application irin su abinci hausawa (hausa foodrecipes)magana jari ce iliya dan mai karfi ruwan bagaja da daisauran suDan takaicecen tarihin hausawa. Al'ummar Hausa dai,al'ummace dakezaune a arewa maso yammacin tarayyar Nijeriya da kudumaso yammacinjamhuriyyar Nijar. Al'ummace mai dimbin yawa, sun bazuacikinkasashen Afirka da kasashen Larabawa kuma a al'adance masumatukarhazaka, akalla akwai sama da mutane miliyan hamsin wadandaharshenHausa shine asalin yarensu. A tarihance kabilar Hausawa natattarea salasalar birane. Hausawa dai sun sami kafa daularsu netun dagashekarun 1300's, sa'adda suka sami nasarori da daulolikamar sudaular Mali, Songhai, Borno da kuma Fulani. A farko-farkonshekaruna 1900's, a sa'adda kabilar Hausa ke yinkurin kawar damulkinAringizo na Fulani, sai turawan Mulkin Mallaka na Birtaniyasukamamaye arewancin Nijeriya, da kuma kafa manufofin mulkinbayangida, a bisa karkashen mulkin Birtaniya,'yan mulkin mallakasaisuka marawa Fulani baya na cigaba da manufofin Aringizonsiyasarsu,har yanzu dai mulkin gamin gambiza tsakanin Hausawa daFulani shine yayi kane-kane a arewacin Nijeriya. Kodayake, Hausawanafarko-farko maharba ne, amma da zuwan Addinin Musulunci dakumakarbansa da hannu bibbiyu ya sanya labari ya shabambam.Ginshikokin al'adun Hausawa na da mutukar jarunta, kwarewadasanayya fiye da sauran al'ummar dake kewayenta. Daura Kasacewaccea kasani mai dadewa da tarihi a kasar hausawa. Sana'ar nomaita cebabbar sana'ar hausawa, sabo da ingancin noma; hausawa kewasana'ar noma kirari da cewa, "na duke tsohon ciniki kowayazoduniya kai yatarar", akwai kuma wasu sana'o'in kamar susha'aninjima watau harkar fatu, rini, sa'a da kira, fannonin dakemutukarsamun cigaba a harkokin sana'o'in Hausawa. Hausawa dai sunjima dashahara wajen harkar fatauci kana kuma masu arziki na takarawa asha'anin yau da kullum, tare da masu mulki da masana. HarshenHausashi ne mafi girma da kuma mafi sanayyar harshe a nahiyarAfirka,harshen hausa ya aro wasu kalmomi daga wasu harsunamusammanlarabci kana kuma harshen na tafiya tare da yanayin mu nazamanibisa al'adar cudeni-in cudeka. Harshen Hausa dai ya zamaharshenyau da kullum ga miliyoyin jama'a da ba Hausawa bane anahiyarAfirka. Bugu da kari, akwai cincirindon al'ummar Hausawa amanyanbiranen yammacin Afirka da arewacin Afirka da kumayankunancinikayyar al'ummar Hausawa da kuma yankunan da Hausawasuka jimasuna bi a hanyar ta zuwa aikin Hajji. Akwai kumarubutattun adabimasu zurfi da kasidodi da kuma rubuce-rubuce arubutun ajami da akabuga tun kafin zuwan Turawa 'yan mulkin mallakana birtaniya. Harila yau, kuma wani tsarin rubutu a ajami da akakirkiro tun kafinzuwan turawa, da ba kasafai ake amfani da shi bayanzu.
Muwadda Malik Dr Ahmad BUK 4.1.3 APK
AdamsDUT
Saurari Karatun Muwadda Malik Daga Bakin Dr Ahmad BUK Kano
Sheikh Shuraim Dua mp3 2.2 APK
AdamsDUT
cCollections of Sheikh Shuraim Dua and Qunoot mp3 Offline.