Top 5 Apps Similar to Tambaya Mabudin ilimi 1 - Aminu Daurawa

LITAFIN HISNUL MUSLIM DA HAUSA 1.0
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da AmincinAllahsu kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW)bayanhaka, Wannan app Fassara ce ga Littafin Hisnul Muslim naaddu’o’icikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmi kasancewarwannan hanyamafi sauki wajen yada sako a cikin fadin duniya gamiliyoyin mutane,sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi a rarrabashi, da fatan za’asamu Wani wanda zai dauki nauyin wannan aiki amatsayin SadakatulJariya domin cigaba da gudanar da wannan aiki naalkhairi ta yaddawata rana zai zamanto akwai tarin littattafaimasu yawa cikinharshen Hausa. ina kuma aiki kan update a yanzu danya zama daidaida app di na, na Hajj da Umrah domin dada saukakashi ga mai karatu.
Diwani
Baye Niasse
Collection of poems of Cheikh Ibrahim Inyass named entitledDiwanSitta
SALLAH 1.0
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira daAmincinAllahsu kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad(SAW)bayanhaka, Wannan app yana bayani ne game da alwala da kumasallahaaddinin Musulunci cikin harshen Hausa, dominamfaninMusulmikasancewar wannan hanya mafi sauki wajen yada sako acikinfadinduniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya tabugalittafia rarraba shi, da fatan za’a samu Wani wanda zaidaukinauyinwannan aiki a matsayin Sadakatul Jariya domin cigabadagudanar dawannan aiki na alkhairi ta yadda wata rana zaizamantoakwai tarinlittattafai masu yawa cikin harshen Hausa. inakuma aikikan updatea yanzu dan ya zama daidai da app di na, na Hajjda Umrahdomindada saukaka shi ga mai karatu.
IQRAA NIGER 1.2
Platform for learning, helping and sharing Islamic culture
FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI 1.0
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira daAmincinAllahsu kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad(SAW)bayanhaka, Wannan littafi ne da yake bayani a kan TauhidiaaddininMusulunci cikin harshen Hausa, domin amfaninMusulmikasancewarwannan hanya mafi sauki wajen yada sako a cikinfadinduniya gamiliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta bugalittafia rarrabashi, da fatan za’a samu Wani wanda zai daukinauyinwannan aiki amatsayin Sadakatul Jariya domin cigaba dagudanar dawannan aiki naalkhairi ta yadda wata rana zai zamantoakwai tarinlittattafai masuyawa cikin harshen Hausa.