hourglass_full Your download should start automatically in a few seconds...

Download Hausa Fashion Styles_Latest Version.apk from Apk-Dl Server

Thank you for using Apk-Dl.com to download the apk file (Hausa Fashion Styles_Latest Version.apk),

If the download doesn't start automatically in a few seconds, please click here to access the download URL directly.

Note: Download and save the apk file to your Android Phone's SD card and install it manually onto the Android device.

Description

Wannnan application mai suna hausa fashion styles na daukedakala-kala na kaya na sakawa na mata da maza da kuma huluna irinnazamani. yi downloding na wannan application domin taimakamakawajen zaban diki iri daban daban da kake bukata na zamani.Bayanhausa fashion styles idan akayi seaching adamsdut zakuma aiyasamun application irin su abinci hausawa (hausa foodrecipes)magana jari ce iliya dan mai karfi ruwan bagaja da daisauran suDan takaicecen tarihin hausawa. Al'ummar Hausa dai,al'ummace dakezaune a arewa maso yammacin tarayyar Nijeriya da kudumaso yammacinjamhuriyyar Nijar. Al'ummace mai dimbin yawa, sun bazuacikinkasashen Afirka da kasashen Larabawa kuma a al'adance masumatukarhazaka, akalla akwai sama da mutane miliyan hamsin wadandaharshenHausa shine asalin yarensu. A tarihance kabilar Hausawa natattarea salasalar birane. Hausawa dai sun sami kafa daularsu netun dagashekarun 1300's, sa'adda suka sami nasarori da daulolikamar sudaular Mali, Songhai, Borno da kuma Fulani. A farko-farkonshekaruna 1900's, a sa'adda kabilar Hausa ke yinkurin kawar damulkinAringizo na Fulani, sai turawan Mulkin Mallaka na Birtaniyasukamamaye arewancin Nijeriya, da kuma kafa manufofin mulkinbayangida, a bisa karkashen mulkin Birtaniya,'yan mulkin mallakasaisuka marawa Fulani baya na cigaba da manufofin Aringizonsiyasarsu,har yanzu dai mulkin gamin gambiza tsakanin Hausawa daFulani shine yayi kane-kane a arewacin Nijeriya. Kodayake, Hausawanafarko-farko maharba ne, amma da zuwan Addinin Musulunci dakumakarbansa da hannu bibbiyu ya sanya labari ya shabambam.Ginshikokin al'adun Hausawa na da mutukar jarunta, kwarewadasanayya fiye da sauran al'ummar dake kewayenta. Daura Kasacewaccea kasani mai dadewa da tarihi a kasar hausawa. Sana'ar nomaita cebabbar sana'ar hausawa, sabo da ingancin noma; hausawa kewasana'ar noma kirari da cewa, "na duke tsohon ciniki kowayazoduniya kai yatarar", akwai kuma wasu sana'o'in kamar susha'aninjima watau harkar fatu, rini, sa'a da kira, fannonin dakemutukarsamun cigaba a harkokin sana'o'in Hausawa. Hausawa dai sunjima dashahara wajen harkar fatauci kana kuma masu arziki na takarawa asha'anin yau da kullum, tare da masu mulki da masana. HarshenHausashi ne mafi girma da kuma mafi sanayyar harshe a nahiyarAfirka,harshen hausa ya aro wasu kalmomi daga wasu harsunamusammanlarabci kana kuma harshen na tafiya tare da yanayin mu nazamanibisa al'adar cudeni-in cudeka. Harshen Hausa dai ya zamaharshenyau da kullum ga miliyoyin jama'a da ba Hausawa bane anahiyarAfirka. Bugu da kari, akwai cincirindon al'ummar Hausawa amanyanbiranen yammacin Afirka da arewacin Afirka da kumayankunancinikayyar al'ummar Hausawa da kuma yankunan da Hausawasuka jimasuna bi a hanyar ta zuwa aikin Hajji. Akwai kumarubutattun adabimasu zurfi da kasidodi da kuma rubuce-rubuce arubutun ajami da akabuga tun kafin zuwan Turawa 'yan mulkin mallakana birtaniya. Harila yau, kuma wani tsarin rubutu a ajami da akakirkiro tun kafinzuwan turawa, da ba kasafai ake amfani da shi bayanzu.